Posts

Showing posts with the label Wakoki

[WAKA] Hamisu Breaker -Alaka

Image
Sabuwar wakar Hamisu breaker mai suna � Alaka � wannan wakar ta musammance domin nishadantar da masoya da yan soyayya. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:- � Yanayi yazo gareni � Nima yazo gareni � Ki daure ki kulani � Nima sai ka kulani � Alakarmu dake take sanya rai ya fahimta� Yanayi yazo gareni � Nima yazo gareni � Ki daure ki kulani � Nima sai ka kulani � Alakarmu dake take sanya rai ya fahimta � Nasan yanayin da zai zam alkairee � Alakarmu dakai taso na baka komai dozin � Bakon yanayinmu zaya zam akairee � Nashirya farin cikinki zan nemowa � Kosun tsara akanki zan rushewa Audio Player 00:00 00:00 Use Up/Down Arrow keys to increase or decrease volume. DOWNLOAD HERE

[ALBUM] Nura M Inuwa -Mai Zamani

Image
Sako Daga Nura M Inuwa Kan Sabon Album dinsa Alhamdulillahi Rabbil Alameen!Tabbas duk abun da aka sakawa lokaci zaizo ya wuce har ya zama tarihi.Muna qara godiya ga Allah S.W.T daya nuna mana wannan rana,sannan muna qara godiya ga masoya dangane da qoqarin da sukeyi wajen bibiya da yi mana fatan alkhairi har ma da hakurin jiran da sukeyi kafin albums su pito kasuwa. Ina amfani da wannan dama na shedawa masu saurararo cewa a yau Laraba 23-01-2019 albums din Ango da Mai zamani sun pita kasuwa. Zaku iya samu a duk wata kasuwar CD ko wajen masu siyar da CD.Kuma ina yiwa masu sauraro albishir cewa zasu ji sababbin abubuwa wadanda suka hada da Fadakarwa,Nishadi,Soyayya da kuma Wasa kwakwalwa.Muna yiwa kowa fatan alkhairi, Allah ya barmu tare cikin kaunar Juna,Ameen.

[Waka] Hamisu Breaker -Inda Rai Da Rabo (Audio)

Image
Sabuwar wakar Hamisu Breaker Dorayi mai suna � Inda Rai Da Rabo � wannan wakar ta musammance gaku masoya wakokin hausa nanaye kawai kuzo kuji abinda take cewa. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:- � Bakon yanayi maisa zuciya tai amanna � Inda rai da rabo nidake mutu ka raba har raina � Bakon yanayi ya shigo mini babu batu kaina � Inda rai da rabo ni dakai mutu kar raba har raina � Nariga na kamu sonki kofar zuci ya bude min � Karkisa in damu dik asirai nawa ki boye min � Wasu suna arabamu nishadina zasu rusamin � Duk ruwa na idona ke kadaice zaki sharemin � Ni dake muka sance yan uwane sirrin ruhina 1.  Inda Rai Da Rabo:- Audio Player Vm P DOWNLOAD  ArewaBlog