Posts

Showing posts with the label KANNYWOOD

Shaye-shaye ko neman kananan yara za'ayi da kudin>>Teema Makamashi ta mayar da martani akan kudin da Ummi Zeezee tace abokan aikinta sun cinye

Image
Bayan da taurruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta caccaki wasu daga cikin abokan aikinta akan cinye kudin da ta yi zargin sun yi wanda tace dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar ya bayar a rabawa 'yan Kannywood, abokiyar aikinta, Teema Makamashi ta mayar da martani me ban mamaki. Teema ta baiwa Ummi amsar cewa, Wallahi ba abinda zai musu karshema shanye kudin za ayi a shaye shaye ko kuma anemi yara kanana da kudin azzalumai kawai. Wannan dai ya jawo wasu na tambayar cewa kada kudi yasa su rika tonawa abokan sana'arsu asiri.

Ummi Zeezee ta bayyana manyan 'Barayin Kannywood 5' bayan da ta zargesu da cinye kudin da Atiku ya bayar a rabawa 'yan Kannywood

Image
Ummi Zeezee ta bayyana manyan 'Barayin Kannywood 5' bayan da ta zargesu da cinye kudin da Atiku ya bayar a rabawa 'yan Kannywood Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta yiwa wasu daga cikin abokan sana'arta kaca-kaca akan wasu kudi da tace dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar ya bayar a rabawa 'yan Kannywood masu yinshi amma suka raba kudin tsakaninsu. Abokan aikin nata da ta kira fitattun barayi 5 na Kannywood sune, Sani Musa Danja, Fati Muhammad, Zaharadeen Sani, Buhari Alamin da me bayar da umarni, Eemrana. A cikin wani zungureren rubutu da tayi a shafinta na sada zumunta tace taso ta dauresu akan wannan abu amma mahaifiyarta ta hanata tace ta barsu da Allah. Ga abinda tace kamar haka: � Zuwa ga Fati Mohd, Sani Danja, Zaharaddeen Sani, Al�amin Buhari and director eemrana�. � A ranar JUMA�AR data gabata mai girma dan takaran shugaban kasa ta jam�iyar PDP Alhaji atiku Abubakar ya shirya wani taro da zaiyi da yan fim da kuma mawaka na kannywood dan g...

Rahama Sadau ta kammala karatun jami'a

Image
Rahama Sadau ta kammala karatun jami'a Tauraruwar fina-finan Hausa,Rahama Sadau ta kammala karatun jami'ar da take yi a Cyprus wanda ta samu shaidar kallama karatu daga jami'ar Eastern Mediterranean, Rahamar ta bayyana hakane a shafukanta na sada zumunta inda tace kamin a kammala kamar ba za'a gama ba. Muna tayata murna da fatan Allah ya sawa karatu Albarka.

Hoton Hadiza Gabon da ya birge

Image
Hoton Hadiza Gabon da ya birge Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata da ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

Bilkisu Shema 'Yar kwalisa

Image
Bilkisu Shema 'Yar kwalisa Jarumar fina-finan Hausa, Bilkisu Shema kenan a wannan hoton nata data sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

Tsakanin Maryam Booth da wata da tace mata yawan kwalliya yana sa tsufa

Image
Tsakanin Maryam Booth da wata da tace mata yawan kwalliya yana sa tsufa Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth ta saka wannan hoton nata a shafinta na sada zumunta kuma masoyanta da dama sun yaba, saidai wata ta gayamata cewa, Salam yawan yin kwalliyar zamani yana tsufar da mutum, ki kula. Saidai Maryam din ta bata amsar cewa, Anan Hanyar cin abincina yake.

Fati K.K ta haskaka a wannan hoton

Image
Fati K.K ta haskaka a wannan hoton Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati K. K kenan a wannan hoton nata da ta haskaka, tubarkallah tasha kyau, muna mata fatan Alheri.

Kalli kayatattun hotunan Maryam Yahaya

Image
Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata da ta haskaka, tasha kyau, tubatkallah, muna mata fatan Alheri.

Hotunan Fati Washa da ba zaka gaji da kallon su ba

Image
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata da ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

Kalli hoton 10yearschallenge na Sadiya Kabala

Image
Kalli hoton 10yearschallenge na Sadiya Kabala Tauraruwar fina-finan Hausa, Sadiya Kabala kenan a wadanan hotunan nata da itama ta bi sahun sauran jama'a wajan nuna yanda take a shekaru 10 da suka gabata da yanzu.

Maryam Booth ta dauki hoto tare da fastar gwamna El-Rufai na Kaduna

Image
Maryam Booth ta dauki hoto tare da fastar gwamna El-Rufai na Kaduna Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wannan hoton da ta kwaikwayi gwamnan jihar Kaduna ta dauka kusa da fastar yakin neman zabenshi. A kwanakin bayane dai Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP ya baiwa Maryam damar yi mishi yakin neman zabe amma daga baya ta sauka daga mukamin nata.