[WAKA] Hamisu Breaker -Alaka



Sabuwar wakar Hamisu breaker mai suna � Alaka � wannan wakar ta musammance domin nishadantar da masoya da yan soyayya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
� Yanayi yazo gareni
� Nima yazo gareni
� Ki daure ki kulani
� Nima sai ka kulani
� Alakarmu dake take sanya rai ya fahimta� Yanayi yazo gareni
� Nima yazo gareni
� Ki daure ki kulani
� Nima sai ka kulani
� Alakarmu dake take sanya rai ya fahimta
� Nasan yanayin da zai zam alkairee
� Alakarmu dakai taso na baka komai dozin
� Bakon yanayinmu zaya zam akairee
� Nashirya farin cikinki zan nemowa
� Kosun tsara akanki zan rushewa
Audio Player

Comments

Please leave me comment

Browser