[Waka] Hamisu Breaker -Inda Rai Da Rabo (Audio)



Sabuwar wakar Hamisu Breaker Dorayi mai suna � Inda Rai Da Rabo � wannan wakar ta musammance gaku masoya wakokin hausa nanaye kawai kuzo kuji abinda take cewa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-


� Bakon yanayi maisa zuciya tai amanna
� Inda rai da rabo nidake mutu ka raba har raina
� Bakon yanayi ya shigo mini babu batu kaina
� Inda rai da rabo ni dakai mutu kar raba har raina
� Nariga na kamu sonki kofar zuci ya bude min
� Karkisa in damu dik asirai nawa ki boye min
� Wasu suna arabamu nishadina zasu rusamin
� Duk ruwa na idona ke kadaice zaki sharemin
� Ni dake muka sance yan uwane sirrin ruhina
1. Inda Rai Da Rabo:-
Audio Player
Vm
P

 ArewaBlog

Comments

Please leave me comment

Browser