Maryam Booth ta dauki hoto tare da fastar gwamna El-Rufai na Kaduna
Maryam Booth ta dauki hoto tare da fastar gwamna El-Rufai na Kaduna
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wannan hoton da ta kwaikwayi gwamnan jihar Kaduna ta dauka kusa da fastar yakin neman zabenshi.
A kwanakin bayane dai Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP ya baiwa Maryam damar yi mishi yakin neman zabe amma daga baya ta sauka daga mukamin nata.

Comments